ha_tn/1co/09/07.md

1.3 KiB

Wake aikin soja daga aljihunsa?

Bulus ya yi amfani da tambaya domin ya nanata cewa ya san Korontiyawan sun amince da abin da yake faɗa. AT: "Mun san cewa babu sojan da zai saya guzurinsa." ko kuma "Mun san cewa kowane soja ya na karɓan guzurinsa daga gwamnati ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wake shuka gonar inabi baya ci daga 'ya'yan ta ba?

Bulus ya yi amfani da tambaya domin ya nanata cewa ya san Korontiyawan sun amince da abin da yake faɗa. AT: "Mun san cewa wadda ya shuka gona ne zai ci 'ya'yansa." ko kuma "Mun san cewa ba wadda ya ke tsammani cewa wadda da ya shuka gona ba zai ci 'ya'yansa ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko kuwa wake kiwon tumaki ba ya shan madarasu?

Bulus ya yi amfani da tambaya domin ya nanata cewa ya san Korontiyawan sun amince da abin da yake faɗa. AT: "Mun san cewa waɗanda suke kiwon tumaki na samu sha daga tumakin." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ina wannan zance da iƙon mutum ne?

Bulus yana kunyatar da Korontiyawan. "ku na tsammani cewa ina ina faɗan abubuwa bisa iƙon mutum." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Doka bata faddɗi haka ba?

Bulus yana kunyatar da Korontiyawan. AT: "ku na yi kamar ba ku san cewa wannan ne abin da an rubuta a doka ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)