1.2 KiB
Mahaɗin Zaance:
Bulus ya bayana yadda yake amfani da yancin da yana da shi a cikin Almasihu.
Ni ba yantacce bane?
Bulus ya yi amfani da wannan tambayan domin ya tuna wa Korontiyawan game da iƙon da yake da shi. AT: "Ni yantaccen mutum ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ni ba Manzo ba ne?
Bulus ya yi amfani da wannan tambayan domin ya tuna wa Korontiyawan game da kansa da kuma iƙon da yake da shi. AT: "ni Manzo ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ban ga Ubangijinmu Yesu ba ne?
Bulus ya yi amfani da wannan tambayan domin ya tuna wa Korontiyawan game da kansa. AT: "na ga Ubangijinmu Yesu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
ba ku ne aikin hannuna cikin Ubangiji ba?
Bulus ya yi amfani da wannan tambayan domin ya tuna wa Korontiyawan game da dangantakansu da shi. AT: "kun ganskanta da Almasihu domin na yi aiki yadda Ubangiji yake so in yi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
kune shedar manzanci na cikin Ubangiji
"shedar" a nan na nufin magana game da alamu da ake so domin a hakikanta wani abu. AT: "ku shedu ne da zan iya yin amfani domin in hakikanta cewa Ubangiji ya zaɓe ni don in zama manzo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)