802 B
802 B
Ba ku san cewa ... Allah? ... cewa ku ba na kanku ba ne?
Bulus ya cigaba da koyar da Korontiyawan ta wurin nanata abin da sun riga sun sani. AT: "Ina so in tuna maku ... Allah, cewa ku ba na kanku ba ne." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
jikin ku
jikin kowane mai bi haikali ne na Ruhu mai Tsarki
haikali ne na Ruhu mai Tsarki
Wani haikali aka sadaukar domin Allahntaka, kuma wurin ne suke zama. A haka, jikin kowane mai bi na Koronti ya na nan kamar haikali ne domin Ruhu mai Tsarki na nan a sakaninsu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
An saye ku da kuɗi
Allah ya biya wa yancin Korontiyawa daga bautar zunubi. AT: "Allah ya biya wa yancinku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Don haka
"domin abin da na faɗa daidai ne"