ha_tn/1co/06/18.md

659 B

gudu daga

Bulus na magana game da mutum da ke kin zunubin fasikanci kamar mutumin ya na gudun hatsari. AT: "tashi daga" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

fasikanci! Kowane zunubi mutum yake aikatawa a waje da jikinsa yake, amma

Su na iya nufin 1) Bulus ya na nuna cewa zunubin fasikanci ba bu kyau domin yana gaba da jikin mai zunubi da kuma waɗansu. ko kuma 2) Bulus ya na faɗan abin da waɗansu Korontiyawan suke tunani. AT: "fasikanci! Waɗansunku na ce, 'kowane zunubin da mutum ya yi na wajen jiki; amma na ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zunubin da mutum yake aikatawa

"mugun ayuka da mutum yake yi"