ha_tn/1co/06/16.md

649 B

Ko baku sani cewa ... ita?

Bulus ya fara koyar da Korontiyawan ta wurin nanata gaskiyan da sun riga sun sani. "Ina so in tuna maku cewa ... ita." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wanda yake haɗe da karuwa, ya zama jiki ɗaya da ita kenan

AT: "a loƙacin da na miji a haɗa jikinsa da jikin karuwa, yana nan kamar jikinsu ya zama jiki ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wanda yake haɗe da Ubangiji ya zama ruhu ɗaya da shi kenan

AT: "a loƙacin da Ubangiji ya hada ruhunsa da ruhun mutum, yana nan kamar ruhohin sun zama ruhu ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)