ha_tn/1co/06/14.md

996 B

tada Ubangiji

"sa Ubangiji ya rayu kuma"

Ba ku san cewa jikunanku gabobi ne na Almasihu ba ne?

Kalman da an fasara kamar "gabobi" na nufin sashi na jiki. An yi maganan kasancewan mu da Almasihu kaman muna cikin jikinsa. Mun zama na shi sosai, har jikinmu ya zama na shi. Bulus ya yi amfani da wannan tambayan domin ya tuna wa mutanin game da abin da yakamata sun sani. AT: "Ku san cewa jikin ku na Almasihu ne" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

Na ɗauki gabobin Almasihu in hada su da karuwa? Allah ya sawwake!

Bulus ya yi amfani da wannan tambayan domin ya nanata yadda ba kyau wanin da ya zama na Almasihu ya je wurin karuwa. AT: "Ina cikin Almasihu. Ba zan ɗauka jiki na in hadda da karuwa ba!" ko kuma "Mu na cikin jikin Almasihu. Ba lalai ba ne mu ɗauki jikinmu mu hadda da karuwa ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Allah ya sawwake!

"Kadda wancan ya faru!" ko kuma "kadda mu yi haka!"