1.6 KiB
Ba ku sani cewa
Bulus ya nanata cewa yakamata su san wannan gaskiyar. AT: "kun riga ku san cewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
gaji
Karɓan abin da Allah ya yi ma masubi alkawari na nan ne kamar gaje kaya da dukiya daka ɗan iyali. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
gaji Mulkin Allah
Allah ba zai hukunta su kamar masu adalci a shari'an ba, kuma ba za su shiga rai mai dawami ba.
karuwai maza, da masu ludu
AT: 1) "magana ne game da ayukan ludu ko kuma 2) "Bulus ya na sa sunayen ayuka dabam dabam ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
karuwai maza
AT: 1) mazaje da suke yarda wadansu mazaje su kwana da su ko kuma 2) mazaje da suke yarda wadansu mazajen su biya su domin su kwana da su ko kuma 3) mazaje da suke yarda waɗansu mazaje su kwana da su a masayin ayukan addini.
da masu ludu
mazaje da suke kwuna da waɗansu mazajen
barayi
mutanen da suke sata daga waɗansu
masu zari
mutanen da suke da niyan yin amfani da mugun hanya domin su ɗauki kayan waɗansu
'yan damfara
mutanen da suke sata daga waɗanda sun yarda da su
amma an wanke ku
AT: "Allah ya wanke ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
amma an tsarkake ku
AT: "Allah ya keɓe ku wa kansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
an maida ku dai-dai da Allah
AT: "Allaha ya daidaita ku da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
a cikin sunan Ubangji Yesu Almasihu
Anan "suna" magana ne game da ƙarfi da ikon Yesu Almasihu. AT: "ta wurin ƙarfi da ikon Ubangji Yesu Almasihun mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)