ha_tn/1co/06/07.md

409 B

ya riga ya gaza

"ya na da rashin cin nasara"

Don me ba za ka shanye laifi ba? Don me ba za ka yarda a kware ka ba?

Bulus ya cigaba da kunyatar da Korontiyawan. AT: "zai zama mafi kyau idan kun bar waɗansu su yi maku laifi da kuma cuce ku, da ku kai su kotu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

'yan'uwanku ne

Dukan masubi a cikin Almasihu 'yan'uwan juna ne. "'yan'uwanku masubi"