ha_tn/1co/06/04.md

1.9 KiB

Idan kuna shar'anta al'amuran yau da kullum, don me ku ke kai irin waɗannan matsaloli gaban waɗanda ba 'yan ikilisiya ba?

AT: 1) " wannan tambayane ko kuma 2) wannan bayani ne, "a loƙacin baya da kun sasanta al'amura da ke da muhimminci a wannan rayuwan, ba ku watsar da gardama a sakanin masubi da ya kamata marasabi ne sun sasanta ba" ko kuma 3) wannan umurni ne, "loƙacin da kun sasanta al'amura da suke da muhiminci a wannan rayuwan, na waɗanda ba su da ...a cikin ikilisiya cewa wai ku sasanta al'amuran!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Idan kuna shar'anta al'amuran yau da kullum,

"Idan an kira ku domin ku daidata game da rayuwa na kulum" ko kuma "Idan dole ne ya kamata ku sasanta al'amuran da ke da muhiminci a wannan rayuwan"

don me ku ke kai irin waɗannan matsaloli gaban wadanda ba 'yan ikilisiya ba?

Bulus ya na sawta ma Korontiyawa game da yadda suke sasanta maganganun nan. AT: 1) "ku daina ba da maganganun nan ga mutanen da yan ikilisiya ba." ko kuma 2) "za ku iya ba da maganganun nan wa membobin ikilisiya wadda sauran masubi ba su dauke su komai ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

domin ku kunyata

"domin rashin mutuncin ku" ko kuma "domin ya nuna yadda kun kasa a wannan al'amarin"

Babu wani mai hikima a cikin ku ko daya da zai iya sasanta gardama a tsakanin 'yan'uwa?

Bulus ya na kunyatar da Korontiyawan. AT: "yakamata ku ji kunyar domin ba ku iya samu mai bi da hikiman da zai sasanta jayayya a sakanin masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

'yan'uwa

Anan na nufin 'yan'uwa masubi tare da maza da mata.

Amma kamar yadda yake

"Ama yadda yake yanzu" ko kuma "Ama maimako"

mai bi ya na kai karar mai bi a kotu, kuma a gaban mai shari'a wanda ba mai bi ba

"masubi wadda suna da gardama da junansu su na tambayan mai shari'a wanda ba mai bi ba ya yi masu hukunci"

an kai karar

AT: "mai bi ya yarda da maganan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)