ha_tn/1co/05/11.md

596 B

duk wanda ake kira

"duk wanda ya kira kansa"

yan'uwa

Wannan na nufin maibi, namiji ko na mace.

ta yaya zan iya shar'anta waɗanda ba 'yan Ikklisiya ba?

Bulus ya na nanata cewa ba shi ne zai shar'anta mutanen wadanda ba 'yan Ikklisiya ba. AT: "Ba ni ba ne yakamata in shar'anta mutane waɗanda ba na Ikklisiya ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba ku ne zaku shar'anta waɗanda ke cikin ikilisiya ba?

Bulus ya na yi ma Korontiyawan tsawa. "ku san cewa ku ne yakamata ku shar'anta wadanda ke cikin ikilisiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)