ha_tn/1co/05/09.md

473 B

fasikan mutane

Wannan na nufin mutanen da sun gaskanta da Almasihu amma su na wannan ayukan.

fasikan mutane na wannan duniya

mutanen da sun zaba su yi rayuwan fasikanci, wadda ba masubi ba

masu zari

"waɗanda su ke da haɗama" ko kuma "waɗanda su ke so su zama marasa adalci domin su samu abin da wadansu ke da shi"

'yan'damfara

Wannan na nufin mutanen da suke yaudara don su samu kayan wadansu.

sai kun bar wannan duniya

"yakamata ku guje duka mutane"