ha_tn/1co/05/06.md

673 B

Fahariyarku bata yi kyau ba

"Fahariyarku babu kyau"

Ko baku sani ba yisti dan kadan ya kan bata dukan dunkule?

yadda ana shafa yisti dan kadan a dukan dukulen burodi, haka ne zunubi kadan na shafi duka zumuntar masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

an yi hadayar Almsihu, dan ragonmu na idi

Kamar yadda ragon idi na rufe zunuban Isra'ila ta wurin bangaskiya a kowane shekara, haka ne mutuwar Almasihu ya rufe zunuban dukan wadanda sun gaskanta da shi ta wurin bangaskiya na madauwami. AT: "Ubangiji ya yi hadayar Almasihu, ragon idinmu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])