ha_tn/1co/05/03.md

1.5 KiB

ina tare daku a ruhu

"ina nan da ku a ruhu." Zama tare da su a ruhu na wakilcin kula da su ko kuma son zama tare da su. AT: "Ina kula da ku" ko kuma "Ina so in zauna da ku"

na rigaya na hukunta wanda yayi wannan

AT: 1) "na riga na yanke abin da za ku yi ma wadda ya yi wannan" ko kuma 2) "na samu mutumin da ya yi wannan laifin"

Loƙacin da ku ka taru

"loƙacin da ku na tare" ko kuma "loƙacin da kun hadu tare"

a cikin a cikin sunan Ubangijinmu Yesu

suna iya nufin 1) sunan Ubangiji Yesu magana ne da ke walkincin ikon sa. AT: "da iƙon Ubangiji Yesunmu" ko kuma 2) taruwa a cikin sunan Ubangiji na nufin saduwa domin yin masa sujada. AT: "domin yin sujada wa Ubangijinmu Yesu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

mika wannan mutum ga Shaidan

miƙa mutumin ga Shaidan na wakilcin rashin yarda wa mutumin ya kasance a kungiyan su domin shaidan ya iya yin masa lahani. AT: "sa wannan mutumin ya bar kungiyan ku domin Shaidan ya iya yi masa lahani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin a hallaka jiki

Suna iya nufin 1) na nufin "jikin" sa. AT: "domin Shaidan ya lahata jikinsa" ko kuma 2) "jiki" magana ne na halin mutuntaka. AT: "domin a halaƙar da halin mutuntakansa" ko kuma "domin kada ya ci gaba da rayuwa a bisa halin mutuntakarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

don ruhunsa ya tsira a ranar Ubangiji

AT: "domin mai yiwuwa, Allah ya cece ruhunsa a ranar Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)