656 B
656 B
Kada kowa ya rudi kansa
kada kowa ya yarda da karya cewa shi kansa na da hikima a cikin duniyan nan.
a wannan zamani
bisa ga yanda mutanen da ba su gaskanta ke yanke abin hikima
bari ya zama" wawa"
"domin mutumin ya yarda ya samu mutanen da ba su gaskanta ba su kira shi wawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)
Yakan kama masu hikima a cin makircin su
Allah na kama mutanen da su na tunani cewa su na da fasaha na kuma amfani da dabarun su domin ya kama su.
Ubangiji ya san tunanin masu hikima banza ne
"Ubangiji ya san cewa abinda mutanen sa masu tunani cewa suna da wayo suna shirin yi banza ne"
banza ne
mara amfani