ha_tn/1co/03/16.md

263 B

Ashe, baku san ku haikalin Allah ne ba, Ruhun Allah kuma yana zaune a cikin ku?

Bulus na kwaɓan Korontiywa. AT: "ku na yi kaman ba ku san cewa ku haikalin Allah ba ne, kuma Ruhun Allah na zaune a cikin ku!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)