980 B
Bisa ga alherin Allah da aka bani
Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "Bisa ga aikin da Allah ya bani in yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
na kafa harsashi
Bulus ya daidaita koyarwan bangaskiyansa da ceto cikin Yesu Almasihu zuwa ga kafa harsashi don gini. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
wani kuma na dora gini a kai
Bulus na nufin mutum ko mutane da su ke koyar da Korontiyawa a lokacin kaman sun zama kafinta wanda suke gina gini a bisa harsashi (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
bari kowane mutum
Wannan na nufin muhimmin ma'aikatan Allah. AT: "bari kowane mutum da ke bautan Allah"
ba wanda ke iya kafa wani harsashin daban da wanda aka rigaya aka kafa
Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "ba wanda ke iya kafa wani harsashin daban da wanda, ni Bulus, na kafa" ko kuma "na riga na kafa harsashin da kowa zai iya fafa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)