ha_tn/1co/03/01.md

1.1 KiB

Mahaɗin Zance:

Bulus ya tunashar da masubi na Korontiyawa game da yanda suke rayuwa maimakon nuna halin zaman su a gaban Allah. Ya kuma tuna masu cewa mutumin da ya koyar da su, ba shi da muhimmi kaman Allah da ya ba da girman su.

yan'uwa

A nan na nufin yan'uwa masubi tare da maza da mata.

mutane masu ruhaniya ba

mutane masu bin ruhaniya

mutane masu jiki

mutane masu bin sha'awan su

kamar jarirai cikin Almasihu

An kwatanta Korantiyawa da jarirai da suna kanana da kuma fahimta. AT: "kamar ƙaramin mai bi a cikin Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Na shayar da ku da Madara ba da abinci mai kauri ba

Korantiyawan na iya fahimtan gaskiya mai sauki kaman jarirai da na iya shan madara kadai. Ba su shirya sosai don su gane baban gaskiyan ba kaman jarirai masu shekaru wanda su iya cin abinci mai kauri yanzu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kuma ko yanzu ma baku isa ba

Na nufin cewa ba su shirya su fahimci koyarswa mai wuya ba. AT: "haryanzu ba ku shirya ku fahimci koyarswa mai wahala game da bin Almasihu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)