ha_tn/1co/01/30.md

559 B

Domin abinda Allah ya yi

Wannan na nufin aikin almasihu a kan gicciye.

mu ... mana

Wannan kalmomin na nufin Bulus, wanda na tare da shi, da kuma Korontiyawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

Almasihu Yesu, wanda ya zama mana hikima daga Allah

AT: 1) "Almasihu Yesu, wanda ya bayana mana hikimar Allah" ko kuma 2) "Almasihu Yesu, wanda ya ba mu hikiman Allah." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Bari mai yin fahariya, ya yi fahariya cikin Ubangiji

"Idan mutum na fahariya, ya yi fahariya don girman Almasihu"