ha_tn/1co/01/26.md

909 B

Ba dukkan ku

Ana iya bayana wannan da kyau. AT: "ku ƙadan"

hikima a ma'aunin mutane

"Abin da yawancin mutane za su kira hikima"

haifuwa ta sarauta ba

"musamman domin gidan ku na da muhimmi"

Allah ya zaɓi ... Allah ya zaɓi. Allah ya zaɓi ... ƙarfi

Bulus ya mamaita kalmomin iri ɗaya a jimla biyu da ke nufin abu ɗaya sau da dama don ya nanata bambanci sakanin yanda Allah na yin abubuwa da kuma yanda mutane ke tunani ya yi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Allah ya zaɓi abubuwan da suke wofi na duniya domin ya kunyatar da masu hikima

"Allah ya zaɓi ya yi amfani da waɗanda duniya ke gani suke da wofi don ya kunyatar da masu gani su na da hikima"

Allah ya zabi abin da ke marar ƙarfi a duniya domin ya kunyatar da abinda ke mai ƙarfi

"Allah ya zaɓi ya yi amfani da waɗanda duniya ke gani mara ƙarfi domin ya kunyatar da masu gani su na da ƙarfi"