ha_tn/1co/01/24.md

1.1 KiB

ga waɗanda Allah ya kira

"ga mutanen da Allah ya kira"

muna wa'azin Almasihu

"muna koyarwa game da Almasihu" ko kuma "mu na gayawa dukkan mutane game da Almasihu"

Almasihu a matsayin iko da kuma hikimar Allah

AT: 1) "Allah ya yi hikima da iko ta wurin aika Almasihu ya mutu domin mu" ko "Ta wurin Almasihu, Allah ya nuna iko dakarfinsa"

iko ... na Allah

AT: "Almasihu na da iko kuma ta wurin Almasihu ne Allah ya cece mu"

hikimar Allah

AT: "Allah ya nuna abin da ke cikin hikimar sa ta wurin Almasihu."

wautar Allah tafi mutane hikima, kuma rashin ƙarfin Allah yafi mutane ƙarfi

AT: 1) Bulus na maganar zance game da wautar Allah. Bulus ya san cewa Allah ba wawa ba ne ko na da rashin ƙarfi. AT: "Abin da ke da alaman wautar Allah tafi mutune hikima, kuma abin da ke da alaman rashin ƙarfin Allah yafi karfin mutanen" ko 2) Bulus na magana daga fanin mutanen Girka wadda su na iya tunani cewa Allah wawa ne ko mara ƙarfi. AT: "Abin da mutane ke kira wautar Allah ta fi abin da mutane ke kira hikima, kuma abin da mutane ke kira rashin ƙarfin Allah ta fi ƙarfin na mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)