399 B
399 B
wa'azin a kan gicciye
"wa'azi a kan giciyewar" ko "sako akan mutuwan Almasihu a kan giciye"
wauta ne
"mara hankali" ko "wawa"
ga waɗanda su ke mutuwa
A nan "mutuwa" na nufin yanayin mutuwa ta ruhaniya.
ikon Allah ne
"Allah ne na aiki da iko a cikin mu"
Zan dode fahimtar masu basira
"Zan rikita mutane masu basira" ko kuma " Zan sa shirin da mutane masu basira suke yi ya kasa"