ha_tn/1co/01/17.md

707 B

Almasihu bai aiko ni domin yin baftisma ba

Wannan na nufin cewa baftisma ba ainahin maƙasudin bisharar Bulus ba ne.

kalmomin hikimar mutum ... kada giciyen Almasihu ya rasa iƙonsa

Bulus na maganan "kalmomin hikimar mutum" kaman mutane ne, gicciyen kaman kunshi, da kuma ƙarfi kaman abun da na bayyane da Yesu zai iya sa a cikin kunshi. AT: "kalmomin hikimar mutum ... kadda waɗancan kalmomin hikimar mutum su wofintar da karfin gicciyen Almasihu " ko kuma "kalmomin hikimar mutum ... kadda mutane su daina gaskanta da sako game da Yesu su kuma fara tunani cewa ina da muhimmanci fiye da Yesu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])