ha_tn/1co/01/14.md

808 B

ba wanin ku ba, sai dai

"kaɗai"

Kirisfus

Dama shi shugaban ikilisiya da ya zama mai bi. (Dubi rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Gayus

Ya yi tafiya tare da Manzo Bulus. (Dubi rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Na yi wannan saboda kada wani ya ce an yi maku baftisma a cikin sunana

"Suna" na wakilcin "iƙo." Wannan na nufin cewa Bulus bai yi ma wasu baftisma ba domin za su iya ce sun zama almajiran Bulus. AT: "waɗansunku suna gani cewa na yi maku baftisma domin ku zama almajirai na" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

iyalin gidan Sitifanas

Wannan na nufin iyalin gidan da kuma bayi a cikin gidan da Sitifanas, na miji, ne shugaba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)