ha_tn/1co/01/10.md

670 B

yan'uwa

Anan wannan na nufin su masubi, tare da maza da mata.

cikin sunan Ubangijinmu Yesu Almasihu

"sunan" na nufin Yesu Almasihu da kansa kenan. AT: "ta wurin Ubangijinmu Yesu Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

cewa ku yarda duka

"cewa ku yi rayuwa a cikin jituwa da juna"

kada tsattsaguwa ta kasance tsakanin ku

"cewa kadda a samu rabe rabe a tsakaninku"

ku zama da zuciya ɗaya da kuma nufi ɗaya

"rayuwa cikin zaman ɗaya"

mutanen gidan Kulowi

Wannan na nufin 'yan gida, bayi, da sauran da ke sashin iyalin na Kulowi, mace, ne shugaba.

akwai tsattsaguwa a cikin ku

"ku na cikin ƙungiya da ke faɗa da junan ku"