ha_tn/1co/01/07.md

642 B

Saboda haka

"domin abin da na riga na faɗa gaskiya ne"

rasa wata baiwa ta ruhaniya ba

Ana iya bayana wannan da kyau. AT: "ku na da kowane baiwa ta ruhaniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

bayyanuwar Ubangijinmu Yesu Almasihu

AT 1) "lokacin da Allah zai bayyana Ubangiji Yesu Almasihu" kokuwa 2) "lokacin da Ubangijinmu Yesu Almasihu zai bayyana kan sa."

za ku zama marasa aibi

Babu wata dalilin da Allah zai hukunta ku.

Allah mai aminci ne

"Allah zai yi komai da ya ce zai yi"

Ɗan sa

Wannan muhimmin laƙabi ne ma Yesu, Ɗan Allah.(See: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)