ha_tn/1co/01/01.md

1.4 KiB

Mahaɗin Zance:

Bulus da Sastanisu sun rubuto wannan wasikar ne zuwa ga masubi da ke ikilisiya a Koronti.

Bulus ... zuwa ga Ikilisiyar Allah da ke Koronti

Harshen ku na da wata hanya ta musamman na gabatar da marubucin wasika da kuma masu sauraro. AT: "Ni, Bulus, na rubuta maku wannan wasika ku a Koronti da kuke ba da gaskiya ga Allah"

da ɗan'uwanmu Sastanisu

Wannan ya na nuna cewa Bulus da korontiyawan sun san Sastanisu. AT: "Sastanisu ɗan'uwa da ni da ku mun sani" (Dubi [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

ga waɗanda aka keɓe su cikin Almasihu Yesu

Anan "keɓe" na nufin mutane wanda Allah ya shirya domin su ɗaukakka shi. AT: "ga waɗanda Yesu Almasihu ya keɓe su wa Allah" ko "ga waɗanda Allah ya keɓe ma kansa saboda su na cewa Almasihu Yesu ne"

waɗanda aka kira domin su zama mutane masu sarki

AT: "waɗanda Allah ya kira su zama sarkaken mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

masu kira bisa sunan Ubangijinmu Yesu Almasihu

"sunan" na nufin Yesu Almasihu da kansa. AT: "masu kira bisa Ubangiji Yesu Almasihu" (dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ubangijinsu da namu

Kalman "namu" na haɗe da masu sauraran Bulus. Yesu ne Ubangijin Bulus da Korontiyawan da kuma Ubangijin dukkan ikilisiyoyi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)