ha_tn/1ch/29/24.md

343 B

biyayya

AT: "amincin su"

Yahweh kuwa ya ɗaukaka Suleman ƙwarai da gaske a gaban dukkan Isra'ila, ya ba shi babban iko

Waɗannan jumlolin guda biyu sun jaddada cewa Suleman ya sami tagomashi na musamman daga wurin Yahweh, wanda ya sa ya zama sarki mafi girma da ƙarfi a Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)