ha_tn/1ch/29/22.md

225 B

a gaban Yahweh

Domin a ɗaukaka Yahweh.

a karo na biyu

Na farko an bayyana shi a 23:1.

suka shafa masa man keɓewa tare da ikon Yahweh ya zama mai mulki

AT: "an shafe shi domin ya mulki Isra'ila a madadin Yahweh"