ha_tn/1ch/29/12.md

241 B

Muhimmin Bayani:

Dauda ya cig aba da addu'ansa ta yabo ga Yahweh.

A hannunka iko da ƙarfi su ke

Kalmar nan "Iko" da "ƙarfi" na nufin abu ɗaya yana kuma bayyana girma da Ikon Yahweh.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)