ha_tn/1ch/29/08.md

228 B

taskar

Wannan ne wurin da ake adana kuɗi da abubuwa masu tamani.

Yehiyel

Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

da zuciya ɗaya

da yardar rai ba tare da wata shakka ko jinkiri ba