ha_tn/1ch/29/03.md

307 B

Muhimmin Bayani:

Dauda ya ci gaba da yin magana da mutane game da tanadin da yayi don ginin haikalin.

talanti dubu uku

"3,000 talanti" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-bmoney]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

zinariya daga Ofir

mafi inganci da zinariya mafi daraja