ha_tn/1ch/29/01.md

222 B

duwatsu masu daraja

Waɗannan duwatsu ne tare da laying baƙi da fari da ake amfani da su don yin kayan ado.

aikin da aka tsara

Wannan na nufin zane ko abin kwaikwaya da ke kyawawa kuma na ado da aka yi da duwatsu.