ha_tn/1ch/28/13.md

293 B

ƙa'idodin

Waɗannan ka'idodine na musanman game da yadda firistoci da Lebiyawa zasu yi hidima a cikin haikali.

rarrabawa

Wannan na nufin ƙungiyoyin da aka rarraɓa firistoci da sauran ma'aikata na haikali domin kowannen su ya cika aikinsa. Duba yadda ka fassara wannan kalmar a 24:1.