ha_tn/1ch/28/09.md

766 B

Allah na mahaifinka

Dauda ya ƙira kansa "mahaifinka" saboda wannan gagarumin taro ne. AT: "Allahna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

da dukkan zuciyarka

AT: "gabaki ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ruhun yardar rai

AT: "yardar rai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

binciken dukkan zuciya da gane kowanne irin nufi da tunanin kowanne mutum

Waɗannan jumloli biyu na nufin abu ɗaya da kuma jaddada cewa Yahweh ya san tunanin kowane mutun. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Idan ka neme shi, zaka same shi

AT: "Idan ka nemi Yahweh ya saurare ka, zai yi haka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])