ha_tn/1ch/28/08.md

255 B

Muhimmin Bayani:

Dauda ya ci gaba da magana da Isra'ilawa.

haka yanzu

Wannan na nufin cewa Dauda ya fara wata saɓuwar jawabi.

'ya'yanku na bayanku

AT: "'ya'yanku waɗanda zasu gaje ku a bayanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)