ha_tn/1ch/28/04.md

380 B

Muhimmin Bayani:

Dauda ya ci gaba da yin magana da Isra'ila.

dukkan Isra'ila

AT: "dukkan kasar Isra'ila" ko "dukkan Isra'ilawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ya zauna a kan gãdon sarautar

AT: "ya yi mulki" ko "ya zama sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

mulkin Yahweh, bisa Isra'ila

AT: "Isra'ila, wanda shi ne mulkin Yahweh"