741 B
741 B
ya miƙe tsaye
AT: "ya mike tsaye" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
'yan'uwana da jama'ata
Wannan jumloli biyun na magana ne a kan abu ɗaya kuma yana nanata cewa Dauda da isra'ila iyali ɗaya ne (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
akwatin alƙawari na Yahweh; wurin zaman zatin Allahnmu
Jumla na biyu na bayani ne akan jumla na fari. Yahweh na nufin "akwatin alƙawari" a matsayin "wurin zaman zatinsa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
haikali na sunana
AT: "haikali domina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
ya zubar da jini
AT: "Ya kashe mutane" (UDB) (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])