ha_tn/1ch/26/20.md

493 B

Zuriyar Ladan, daga zuriyar Geshon ta wurinsa da waɗanda suke shugabannin iyalen Ladan Bageshone, su ne Yehiyeli da 'ya'yansa maza

Yehiyeli da ya'yansa maza sune suriyar Ladan, waɗanda suka fito daga Geshon na Ladan. Yehiyeli da ya'yansa maza sune Shugabanan iyalen Ladan Bageshone. 'Ya'yansa Yehiyeli maza sune"

Bageshone

Zuriyar Gershon. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yehiyeli ... Zetam ... Yowel

Duba yadda ka fassara waɗannan sunayen mutanen a 23:7.