ha_tn/1ch/26/15.md

472 B
Raw Permalink Blame History

An sa Obed Idom ƙofar kudu, an kuma sa 'ya'yansa maza lura da ɗakunan ajiya.

Obed Idom shine ke da hakin lura da ƙofar kudu an kuma sa 'ya'yansa maza lura da ɗakunan ajiya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Shalleket

Wannannne sunan ƙofar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

An kafa matsara don kowanne iyali.

AT: "Kowane iyali na da hakin tsaron wani abu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)