427 B
427 B
Muhimmin Bayani:
Wannan ya fara lissafin sunayen masu tsaron ƙofofi wanda ya fara a 1 Tarihi 26:1.
Hosa ... Merari ... Shimri ... Hilkiya ... Tabaliya ... Zekariya
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Dukkan 'ya'yan Hosa maza da 'yan'uwansa su goma sha uku ne
AT: "Dukkan 'ya'yan Hosa maza da 'yan'uwansa su 13 ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)