ha_tn/1ch/26/04.md

353 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya fara lissafin sunayen masu tsaron ƙofofi wanda ya fara a 1 Tarihi 26:1.

Obed Idom

Duba yadda ka fassara waɗannan sunayen mutanen a 16:37.

Shemaiya ... Yehozabad ... Yowa ... Sakar ... Netanel ... Ammiyel ... Issaka .. .Fiyuletai

Waɗannan sunnayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)