297 B
297 B
Muhimmin Bayani:
Wannan ya fara lissafin kuri'ar 24 da a kada domin ɓtsarin da kowane iyali zasu yi hidima. An ƙarasa wannan jerin a 25:29.
Gedaliya
Duba yadda ka fassara waɗannan sunayen a 25:1.
mutum goma shabiyu
"mutane 12" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)