ha_tn/1ch/25/06.md

369 B

Yedutun ... Heman

Duba yadda ka fassara waɗannan a 16:40.

jimillarsu kuwa ita ce 288

"mazan sun kassance ɗari biyu da tamanin ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

dukka suna kama da juna, haka ma ya ke ga yaro da babba da malami da ɗalibi

Wannan ya bayyana su da zurfi. AT: "dukkansu (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)