ha_tn/1ch/25/04.md

352 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya ci gaba da jerin sunnanyen shugabanin ayyukan haikali da aka fara a 25:1.

Bukkiya ... Mahaziyot

Waɗannan sunnayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

'ya'ya maza goma sha huɗu da 'ya'ya mata uku

"'ya'ya maza 14 da 'ya'ya mata 3" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)