ha_tn/1ch/23/30.md

304 B

Suna kuma tsaya

"Lewiyawa suma sun tsaya"

bikin sabuwar wata

Waɗannan hutunan na nuna alamar farawar kowacce wata.

da duk lokacin baikon ƙonawa suna miƙa wa Yahweh

AT : "a duk lokacin da firistoci suna miƙa baikon ƙonawa wa Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)