578 B
578 B
Waɗannan su ne zuriyoyin Lewiyawa bisa ga dangoginsu. Su ne shugabannin, da aka lisafta aka jera su bisa ga sunayensu, na dangoginnsu
AT: "Waɗannan su ne sunayen dangogin Lewi da iyalensu bisa ga dangoginsu, waɗanda mutanen Dauda suka ƙirga kuma suka lissafa. Su ne shugabannin dangogin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
daga shekaru ashirin zuwa gaba
AT: "daga shekaru 20 da fiye da haka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
tare da dukkan kayayyakin yin aiki a cikinta
AT: "tare da dukkan kayayyakin yin aikin cikinta"