634 B
634 B
Muhimmin Bayani:
Wannan ya ci gaba da lissafta Lewiyawa bisa ga zuriyarsu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Haruna aka zaɓa aka kuma ƙeɓe shi domin ya tsarkake abubuwa mafi tsarki
AT : "Yahweh ya zaɓe Haruna domin ya tsarkake abubuwa mafi tsarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
su riƙa sa albarka a sunansa har abada
AT: "kamar waƙilin Allah ya riƙa sa masu albarka har abada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
'ya'yansa maza aka ɗauke su a matsayin Lewiyawa.
AT: "'ya'yansa suna tare da Lewiyawa." 'Ya'yansa Musa aka ɗauke su a matsayin Lewiyawa.