ha_tn/1ch/23/10.md

308 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya ci gaba da lissafta Lewiyawa bisa ga zuriyarsu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

saboda haka sai aka ɗauke su a matsayin ƙabila

AT: "saboda haka sai Dauda ya ɗauke su a matsayin ƙabila ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)