ha_tn/1ch/23/04.md

384 B

Dubu ashirin da huɗu daga cikin su

dubu huɗu - AT: "Daga waɗannan Lewiyawa, 24,000" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ma'aikata da alƙalai

Waɗannan Lewiyawan na sauraron ƙararraƙi, suna kuma zartas da shari'ar bisa ga dokar Musa.

Geshon, Kohat, da Merari.

Waɗannan sunayen 'ya'yan Lewi ne. (Duba : rc://*/ta/man/translate/translate-names)