ha_tn/1ch/23/01.md

513 B

Muhimmin Bayani:

Dauda ya naɗa Suleman ya zama magajin shi, ya kuma tsara Firistoci da ma'aikata domin hidima a haikali.

Lebiyawa kuwa masu shekaru talatin da ma sama da haka aka ƙidaya

AT: "Waɗansu mutanen Dauda sun ƙidaya Lebiyawa da ke shekara 30 da fiye da haka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

sun kai jimillar dubu talatin da takwas.

dubu tkwas - "Su 38,000 ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)